AyAU ASABAR LEADERSHIP Don Allah Da Kishin Qasa
31 Ga Maris, 2018 (13 Ga Rajab, 1439)
JARIDAR HAUSA TA FARKO MAI FITOWA KULLUM A NIJERIYA
www.leadershipayau.com
Leadership A Yau
31.03.18
LeadershipAyau
No: 029
N150
Bikin Easter: Gwamnan Bauchi Ya Buqaci Kiristoci Su Yi Koyi Da Yesu Mai Ceto Daga Khalid Idris Doya, Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Lauya Muhammad Abdullahi Abubakar kuma ESQ ya yi kira gami da buqatar mabiya addinin kirista da su xauko rayuwar Yesu Almasihu domin ta zama
musu madubin dubawa wajen koyi da halayensa na wanzar da zaman lafiya, haquri, juriya da kuma wanzar da salama, domin kai jihar mataki na gaba. Gwamnan jihar, wanda ya bayyana hakan a cikin jawabinsa na fatan alheri
game da wannan bukukuwa da kuma zagayowar ranar ta Good Friday da Easter Monday na wannan shekarar ta 2018 wanda mabiya addinin kiristiniyati ke rayawa domin xaukan darassun daga rayuwar Yeni mai ceto. > Ci gaba a Shafi na 2
Kashe Mutane Zamfara:
Sarkin Anka Ya Nemi Majalisar Xinkin Duniya Ta Kawo Xauki 5
Daga Hagu zuwa dama Ministan sadarwa da Al’adu Alh. Lai Muhammed, Gwmanan Legas Akinwumi Ambode, Shugaba Muhammadu Buhari, shugaban APC Bola Ahmed Tinubu a wajen qaddamar da Eko Atalancic City da Ke Legas Ranar Juma’a Photo, NAN
Xan Boko Haram Na Biyar Da Aka Fi An Rantsar Da Shugabanin Nema Ruwa A Jallo Ya Shiga Hannu Qananan Hukumomi A Bauchi Shafi na 2
Shafi na 6