02.4.18
AyAU LITININ
LEADERSHIP Don Allah Da Kishin Qasa
JARIDAR HAUSA MAI FITOWA KULLUM TA FARKO A NIJERIYA
www.leadershipayau.com Leadership A Yau
2 Ga Afrilu, 2018 (15 Ga Rajab, 1439)
LeadershipAyau
No: 116
N150
EASTER: Buhari Da Jonathan Sun Taya Kirista Murna Daga Bello Hamza
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira ga Kiritoci da sauran ‘yan Nijeriya dasu yi amfani da nan wannna lokaci na bukin Insta domin adduar zaman lafiya da qaruwar tattalin arziqin qasa. Shugaban ya yi wannan bayani ne a cikin sakonsa na bukin Insta ranar Alhamis,
ya kuma buqaci ‘yan Nijeriya su yi koyi da karantarwar Yesu Almasihu wajen fita daga matsaloli irin su kalaman vatanci da cin hanci da rashawa da qabilanci da kuma ta’addanci. Ya kuma yaba wa waxanda suka fahinci qoqarin gwamnati na kawo qarshen yaxuwar rikice rikice a tsakanin al’umma, da kuma qoqarin
gwamnati na maganin ta’addanci da kashe kashen rayukar jama’a, da kuma qoqarinmu na haxa kan qasa da farfaxo da tattalin arziqin qasar nan da samar da aiyukan yi ga ‘yan qasa, ya kuma yi kira ga ‘yan Nijeriya dasu rungumi makwaftansu da kuma zama lafiya da kowa” “Muna kira ga ‘yan Nijeriya masu bin
doka da oda dasu ci gaba da qoqarin samar da zaman lafiya da adalci a wanna qasa tamu, muna kuma sanar da qudurinmu na qalubalantar masu neman amfani da siyasa wajen dagula harkar tsaron da muke ciki a qasar nan” inji shi.
An Sace Amarya Da Mutum 10 A Kaduna
>Ci gaba a shafi na 2
4
• Wasu daga cikin sojojin Sama waxanda suke yaqar Boko Haram a yankin Arewa Maso Gabas, suna cin abincin bukin EASTER, wanda Shugaban Rundunar Sojin Sama ya shirya musu jiya a Sansaninsu dake Yola, jihar Adamawa
Sarkin Haxeja Ya Raba Jadawalin Varayi: Secondus Zai Kai Minista Kotu Zakkar Miliyan 12 > Shafi na 5
> Shafi na 2