LEADERSHIP A Yau Asabar E-paper 7 Ga Afrilu 2018

Page 1

AyAU ASABAR LEADERSHIP Don Allah Da Kishin Qasa

7 Ga Afrilu, 2018 (20 Ga Rajab, 1439)

JARIDAR HAUSA TA FARKO MAI FITOWA KULLUM A NIJERIYA

www.leadershipayau.com

Leadership A Yau

07.04.18

No: 030

LeadershipAyau

N150

Bashin Dala Miliyan 350: ‘Ba Da Yawunmu Babawo Ya Yi Magana Ba’ Daga Abubakar Abba, Kaduna

Wasu daga cikin ‘yan Majalisar Wakilai daga jihar Kaduna, sun qaryata yama xixin da ake danganta su da shi cewar sun yi mubayi’a a kan qudurin gwamnatin jihar Kaduna na son karvo bashin Dalar Amurka 350 daga Bankin Duniya. Wannan qaryatawar tana qunshe ne a

cikin sanarwar da ‘yan majalisar Adams Jagaba mai wakiltar mazavar Kachiya da Kagarko da Gideon Lucas Gwani mai wakiltarmazavar Qaura da Barista Simon Yakubu Arabo mai wakiltar mazavar Kauru da Nicholas Shehu Garba mai wakiltar mazavar Jama’a da Sanga da Barista Sunday Marshall Katung mai wakiltar mazavar Jaba da Zangon Kataf da Barista Muhammad Musa Soba mai

wakiltar Soba suka sanyawa hannu. Sanarwar tace, “xaya daga cikinmu Datti Babawo da yake yaxa cewar mun amincewa da karvo bashin. A cewar su,”furucin na Datti a kam mu, ruxani ne kawai kuma babu wani majalisi na ‘yan Majalisar ta wakilai daga Kaduna da suka zavi Babawo da cewar ya yi magana da yawun su.” > Ci gaba a Shafi na 5

Yaqi Da Cin Hanci:

NEMA Ta Dakatar Da Daraktoci Shida 5

Shugaban qasa Muhammadu Buhari, sai gwamnan Katsina RT Hon .Aminu Masari, Shugaban jam’iyyar APC na jihar Katsina Alhaji Shittu S Shittu, Kwamishinan sharia’ana Jiha Alhaji Ahmad ElMarzuq shuganab ma’aikatan gidan gwamnati Alhaji Bello lokacin da shugaban qasa ya Katsina a kan hanyarsa ta zuwa Daura jiya Juma’a.

2019: Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Yara Milyan 1.6m Ne Za Su Amfana Maka Buhari Kotu In … - Ganduje Da Allurar Shan Inna A Jigawa Shafi na 4 Shafi na 4


Turn static files into dynamic content formats.

Create a flipbook
Issuu converts static files into: digital portfolios, online yearbooks, online catalogs, digital photo albums and more. Sign up and create your flipbook.