LEADERSHIP A Yau Lahadi E-paper 8 Ga Afrilu 2018

Page 1

08.04.18

AyAU LAHADI LEADERSHIP Don Allah Da Kishin Qasa

JARIDAR HAUSA MAI FITOWA KULLUM TA FARKO A NIJERIYA Leadership A Yau

LeadershipAyau

08 Ga Afrilu, 2018 (21 Ga Rajab, 1439)

www.leadershipayau.com

No: 030

N150

Xan Ado Bayero Ya Sha Alwashin Zama Sarkin Kano Daga Mustapha Ibrahim, Kano

Xaya daga cikin ’ya’yan Marigayi Sarkin Kano, Alhaji (Dr.) Ado Bayero, wato Alhaji Sani Ado Bayero, ya sha alwashin gadon karagar Sarkin Kano, kasancewar ba shi da burin da ya wuce gadon gidan nasu. Abu ne sananne ga masana tarihi da masu bin al`amuran yau da kullum, shi ne

na cewa kowanne xan sarki Bashi da wani babban buri illa ya gaji sarautar gidan su, kuma Hausawa na cewa kyan xa ya gaji ubansa. Wannan dai abu ne sananne a tarihi. Kuma masu bin al`amuran yau da kullum za su iya tuna cewa wata mujalla da ke da alaqa da harkar bada labarin harkokin kuxi da tattalin arziqi da ake bugawa a birnin Landan, ta yi hira da Mai martaba Sarkin Kano, Malam

Muhammadu Sunusi II, a lokacin ya na gwamna babban bankin Najeriya (CBN), inda a wani vangare na hirarsa a wannan mujalla ya ce, babban burinsa shi ne ya zama ya gaji kakansa, Sarkin Kano Muhammadu Sunusi I, wato ya zama Sarkin Kano kenan. Kamar yadda mujallar ta ruwaito a wancan lokacin, a ta bakinsa ya ce, “burina na zama Sarkin Kano.” Hakan kuma ta kasance cikin yardar Allah. > Shafi na 8

Yaqi Da Cin Hanci Tilas Ne Ba Zavi Ba –Magu 5

Yadda Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya amshi tawagar sanatocin da ta kai ma sa ziyarar rasuwar sanatan da ke wakiltar yankinsa a Majalisar Dattawa ta Qasa, Sanata Mustapha Bukar, a garin Daura jiya Asabar. A cikin tawagar akwai Sanata Ali Ndume, Sanata Abdullahi Adamu, Sanata Yusuf A. Yusuf, Sanata Ovie Omo-Agege, Sanata Abu Ibrahim da Sanata Ahmed Abubakar Moallahyidi.

Amaechi Ga APC: Ku Fara Boko Haram: ’Yan Gudun Hijira Shirin Fatattakar PDP Daga Sun Fara Tururuwar Koma Wa > Shafi na 2 > Shafi naa 2 Mulkin Jihar Ribas Bama


Turn static files into dynamic content formats.

Create a flipbook
Issuu converts static files into: digital portfolios, online yearbooks, online catalogs, digital photo albums and more. Sign up and create your flipbook.