Maganganun hikima na soyayya

Page 1

MAGANGANUN HIKIMA KAN SO

SHARAHBIL MUH’D SANI E-Mail: sharhamak@yahoo.com Tel: 08103139272, 08113777717


Copyright © 3rd May, 2015 Sharahbil Muh’d Sani Hakkin Mallakar © 3rd May, 2015 Sharahbil Muh’d Sani PUBLISHED IN NIGERIA By Signtech Digital Press Limited E-mail: signtechdp@gmail.com COVER DESIGN Sharahbil Muh’d Sani (Sharhamak)


GODIYA Dukkan yabo da godiya sun tabbatarma Allah maɗaukakin Sarki, mai kowa mai komai, wanda Ya sanya soyayya a tsakanin jinsi biyu na hallittarSa. Allah Ka yi da ɗin tsira ga shugaban halitta, shugaban manzanni, Muhammad, tsira da aminci su kara tabbata agare shi, tare da Iyalan gidanSa da SahabbanSa, da kuma masu bin tafarkin sunnarSa har izuwa ranar karshe. *** *** *** SADAUKARWA Ga masoya na nakusa da na nesa. Ina roƙon Allah Ya kareku daga sharrin masu sharri Ya kuma ƙara ƙulla soyayya a tsakanin mu, amin. *** *** *** DOKA An yarda ayi amfani da wannan littafi ko wani sashe daga cikin sa tare da kafa hujja dashi, ta ko wace hanya. *** *** *** JINJINA Gare ku masoya na makaranta littafai na da fatar zaku kasance a tare da ni a koda yaushe. Ina jinjina muku da irin kokarin da kuke da goyon bayan da nake samu daga gareku. *** *** ***


MAGANGANUN HIKIMA KAN SO S/NO: 1.

2. 3. 4. 5. 6. 7. 8. 9. 10. 11. 12. 13. 14. 15.

HIKIMA A soyayyarki ba wai ta tsaya a kunnuwa na bane, soyayyar ki ba ta tsaya a zuciya ka dai ba, ba kuma a labba na ba amma ta tsaya a cikin raina. Abokai sukan taimaki junan su. abota ta gaskiya itace wadda zaka samu sukuni ka kasance a kashin kanka. Abota tana karewa a cikin soyayya, amma abota bayan soyayya bazai taba yuwa ba har abada. Abu daya ne wanda bazai taba karshe ba kuma shine so Ba wanda ya san gaskiya a so Bari mu zamu daya Ciwon so na da azaba ya bogeni ni naji a zabar shi Da mai arziki da sarki da talaka duk wawaye ne a duk lokacin da suka fada tarkon so Daga karshe, duk soyayyar da ka karba tana dai dai da soyayyar da ka bayar Duk kan so yakan iya kafuwa ko ya canja. Ban sani ba ko zuciyar ka na cikin so a koda yaushe Duk kanin mai rai yana son mai son shi Duk kanin rayuwa ta, da zuciya ta sun tabbata ga abu daya da ni ban san shi ba Duk kanin soyayyar da ta roshe tana da bukatar dama ta biyu. Amma ga wani na daban Duk wanda kake kauna kayi gaugawar sanar dashi Duk wanda ya raina mace to bai san asalinsa ba, wanda ya wutakanta mace, bai godewa Allah ba, don mace ni’imace da Allah ya yi zuwa ga namiji

MAGANAR Sharhamak Surfjunky.com Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak


16.

17. 18. 19. 20. 21. 22. 23. 24.

25. 26. 27. 28. 29.

30. 31. 32. 33. 34. 35. 36. 37.

Ga dukkan kyau akwai idon da zai ganta. Ga dukkan gaskiya akwai kunnen da ke saurararta. Ga dukkan so akwai zuciyar da ke karbar ta. Ga dukkan wani abu mai rai akwai so a tare da ita Gaskiyar soyayya babu ta marmari Gwagwar maya kan sonki na shirya Hakika mu bama so don muzama masoya sai dai muna so don so Har yaushe zaka kasance a cikin so? Kana nufin har abada? Hawaye kawace ga masoya Idan akace sai ka tabi so, to, kowa ma zai zama kuturu. Idan har zaka iya son kan ka to zaka iya son wasu mutanen da ba kai ba fiye da kanka. Idan kayi haka zaka samu jin dadin rayuwa. Idan kayar so ta soke ka a zuciya babu mai cire maka dafi In da ke zuciya bata yin kunya Ina son a soni amma kuma ina son ince ina so. Ina son ki shine mafarin komai Itacen fure suna tabbatuwa daga hasken rana da suke samu. Haka ma so yake tabbatuwa da kulawar da zuciya take zuwa gare shi Ka so mutum ya guje maka ya zama cin zarafi Ka tsofa dani shine abin da yafi har kullum Kabar wanda kake so kabi wanda ke son ka So kamar wuta ne, ya kan iya kona zuciya Kasan cewa cikin zurfin so yakan sanya maka karfafa, amma tsanani a son wani ya kan baka dama Kasancewa cikin farin ciki baya nuni da cewa komai na tafiya dai dai Kaso mai sonka ai yafi Kauna da dadi amma kima ta na idon mai kunya

Sharhamak

Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak

Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak

Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak


38. 39. 40. 41. 42. 43. 44. 45. 46. 47. 48. 49. 50. 51. 52. 53. 54. 55. 56. 57. 58. 59. 60. 61. 62. 63.

Kaunar ki yau na adana ban barinta a hanya gudun taki Kayi komai cikin so Ki ce kina sona, ya fi ince ina sonki a guna Komai dai dai yake in kana cikin soyayya Kowa da daidan sa a soyayya Kowa makahone idan aka ce dashi sai ya nuna so Lokacin da ka ke zuba kalanzir a wuta take ruruwa, amma ita wutar so tana ruruwa ne a dalilin lafazi Mace ta san fuskar wanda take so Mafi karanci a matakin cin nasara shine haifar da soyayya a cikin zuciya Masoya kan rabu amma shi so baya rabuwa Me yasa nake sonki alhali baki san inayi ba? So da kunya ko So cikin So? Mutane da dama kan iya yin komai kan so Mutane na tunanin so shirme ne. So shine cikar hankali Na baki sirri na, ki ban naki. Guri nan a zama naki, Kaunar ki ta zama shuka cikin taki. Na baki so zo ki bani soyayya Na koyi hakuri a cikin so amma ba kowa zai mallaki zuciya ta ba Namiji kan samu saukin samun soyayya ga dakkan macen da ke iya sauraren shi Rashin kusanci shine abu mai sauki wajen kula da soyayya Rayuwa idan ba so to tamkar ice ne da ba shida ganyaye ko yaya Sai da so ake samun ilimi So baya da iya ka kuma ba za’a taba lokacin da ba bu so ba So baya misaltuwa So baya tsofa So da mutuwa ce wacce take kasancewa batare da shawara ba, sai dai ta na jan akalar ka ta yanda take so So hana ganin laifi So kamar wani irin fure ne kyakkyawa

Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak


64. 65. 66. 67. 68. 69. 70. 71. 72. 73. 74. 75. 76. 77. 78. 79. 80. 81. 82. 83. 84. 85.

wanda ni bana iya taba shi, sai dai ina ta kukarin shayar da shi So kamar yaki ne ya na da sauki a wajen faruwa amma yana da wuyar dainawa So na gaskiya baya yan kewa So shine a kullum mafificiyar kyauta kuma ta kan samu kai tsaye batare da zato ko tsammani ba. So sina dari Soyayyar gaskiya bata boyuwa Tsontsaye ma sunyi, kodajen zuma ma sunyi, don haka muma muyi, mukasance cikin kauna a koda yaushe. Yafi ka yi so ya bare, da ace baka ta ba so ba Yana daga kammaluwa ka so mutane fiye da yanda zaso soka Zaka iya yiwa kowa murmushi amma su hawaye martabace ga masoya Zaman lafiya kan maida komai mai yuwa. So kuma kan mai da komai mai sauki Zan iya rayuwa batare da kudi ba, amma bazan iya rayuwa babu so ba Zancen ki kullum idan na saurara, shi ke sani in dauwama cikin murna Zo ka rayu a cikin zuciya ta, biya zaka yi ba aroba. Zuciyar da take dauke da kauna itace mafarin dukkan sani Zuciyar da take dauke da soyayya itace mafi amintuwar zuciya Ina sonka ai ko da munafurci ne an gama maka komai. Zamu mai son jama’a, jama’a zasu so ka Jahiltar so shine tilasta wanda bai son ka ya so ka So gamun jini ne Wanda duk yace baya sonka to ka kiyaye kanka da shi don kuwa komai zai iya aikata wa kanka Ka So a so ka Shine So Son masoyin wani ai ya zamu kirawa kai wahala

Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak


86. 87. 88. 89.

So tubalin Aminci Komai akayi ai dai dai ne a cikin so Labarin zuciya fuska ake tambaya “Ina zama karan kai na, bani da isassar lafiya, kuma bani da cikkakken tsaro. Na tafka kura kurai masu yawa, na kuma fiya hayyaci na a wannan lukacin kuma na kasa kula da kaina. Amma idan zaka iya kula dani komai tsanani, to ka da ka yanke mini hukunci da rauni na”.

90.

“Kayi rawar ka tamkar babu wanda ke Sharhamak ganin ki, Soyayya kamar baza’a taba shiga damuwa ba, waka kamar tamkar babu mai saurare, sannan kuma rayuwa tana da nauyi fiye da duniya” “Zaka iya sanin kana cikin so idan har ka kasa yin bacci sabuda a kullum abu a bayyane/zahiri yafi yin mafarci/manufa”. Sharhamak

91.

92.

“Abuki shine wanda yasan komai daga gareka duk da haka ya so ka” Sharhamak

93.

“Duhu baya gusar da Duhu: haske kawai ke yin wannan. Tsana bata gusar da tsana (ciyayya): So kawai ke yin wannan”. Sharhamak

94.

“Mun karbi So muna tunanin mun tsira” Sharhamak

95.

“Sau daya a rayuwa, Na yarda na amince, ka samu wanda ka ke tsammanin zai taimaka maka a rayuwa. Ka sanar da shi wani abu wanda baka taba sanar da wani shi ba a rayuwar ka amma sai ya tarwatsa ya fallasa dukkanin cirrin ka. Sannan

Sharhamak Sharhamak Sharhamak Sharhamak


kuma ya nemi da ka kara sanar dani wani. Sai na sanar dashi fata a rayuwa, manufar da ba zata taba zama gaskiya ba, manufar da b azan taba cimma ba, da kuma wadansu abubuwan da banshirya ba a cikin rayuwa ta. Lokacin da wasu abubuwa masu kyau suka faru, zaka tsaya don sanar da su game da abubuwan, alhali ka sani zasu tarwatsa maka al’amari. Basu damu da suyi kuka tare da kai bai dan na shiga tsananin damuwa ko dariya lokacin da kashiga nishadi. Bazasu taba aikata wannan ba, don sun tsani al’amurranka, ko suna so ka kasance a kullum a wulakance baka da amfani, sannan kuma suce sune zasu doraka a bisa wata hanya mai kyau su nuna maka abubuwan da zasu gina maka rayuwa su tabbatar maka da kariyar mutuncin ka. Ka sani wannan bazai taba faruwa ba har abada, ko da a cikin gasa. Abinda kawai zakayi shine shuru da bakin ka a duk lokacin da kuke tare dasu. Zaka samu kanka sannan kada ka damu da abin da zasu ce ko zasu yi tunani game da kai, sabuda suna sonka ne don kana wani. Wannan tunanin nawa, mutane su rike shi saboda gudun shiga yanayin rashin sanin makiyi, ku adana a cikin zukatanku, ku dinga tuna wannan har abada, Ku tunatar da yayan ku tun kuna tare ku fahimtar da su zasu girma wata rana. Kala zatayi harke sannan zatayi kyau. Mayanka/Mahauta tana ganin ganin wasu rayuka a kuwace rana wata sai anzu take tafiya wata kuma zatazu bata gaba daya. A tsawon lokacin aikin ka ka kasance mai fara’a a fuskar ka. Idan suka zo ba dole bane gareka da kacigaba da tattaunawar da kake ba, amma ka nemo yanda zakayi shuru, don ka kawar da tunanin su. kayi


tunani fa basa ra’ayinka kamin wannan lokacin da ka samu cin gashin kanka. Saboda kasan kana da amfani da wannan mutumin wanda ke da kyakkyawar manufa a gareka. Kayi tunani wannan mutum bazai taba amfani ba a dukkan sha’anin ka da al’amurran ka da kake gudanarwa. nemi abuki na gaskiya wanda kake da tabbaci tsara ne a rayuwaka, wanda zai zauna har karshe kuna tare. Rayuwa zata samu cika da banbanci wajen tafiyar ta. Manufar ka da tsaro don kana da tabbacin suna daya daga cikin rayuwarka”. Sharhamak 96.

97.

98.

“Zaifi a tsaneka da yanda ka ke da a so ka da yanka baka kaiba” Sharhamak “A lokacin da na karanta, na kamu da so kamar yanda nake kamuwa da bacci: sannu sannu, sannan gaba daya a lokaci guda” Sharhamak “Wannan ba dabi’ar so bane, sai dai dabi’ar abuta/kawance ne da yin auren da ba farin ciki a ciki”. Sharhamak

99.

“Babu wani lokaci ko wani mazauni na soyayyar gaskiya. Tana faruwa ne batare da sani ba, a cikin bugawar zuciya, cikin faskawa guda, zai samu bagire na din din din”. Sharhamak

100.

“So wani yanayi ne wanda farin cikin wani mutum zai cudanya da naka” Sharhamak

101.

“Kina so na. da gaskiya ko da wasa?” Na gaya maka, “da gaskiya”


102.

Sharhamak “Ba ka zama na farkon ta ba, ba ka zama na karshen ta ba, ko nata kai kadai. Tayi soyayya kamin ta sake soyayya. Amma idan tana sonka yanzu, to menene damuwa? Ita ba cikakka bace kaima haka, sannan dukan ku ku biyu bazaku taba zama cikakku ba, amma idan tana faranta maka, tana sanya ka tunanin biyu, don haka yi kokarin sama mutum wanda ya san yakan iya yin kuskure, ka rika ta, sannan ka bata abin da kake iya bata. Zata iya kasancewa tana tunanin ka a kowane dakika ta kowace rana, zata baka wani bangare wanda tasan bazaka karya ba a zuciyar ta. Don haka kada ka tsane ta, kuma kada ka canja mata, kada ka yi tunani ko tsammanin zata iya baka abin yafi karfin ta/bata iyawa. Kayi murmushi idan ta faranta maka, ka bari ta sani idan ta bata maka, idan bata nan kayi kewarta. Sharhamak

103.

“Ni ba wani abu mai muhimmanci bane, ga wannan ni mai tabbaci ne. Ni mutum ne da ba kowa ba kuma ina yin rayuwa ta a matsayin haka. Ina sanar da ku wannan ku sani sunana bada dadewa ba a manta dashi, amma ka rayu kana son wani da dukkanin zuciyar ka da rayuwar ka, wannan shine wadataccen abu har kullum". Sharhamak

104.

“So kamar iskokai ne, baka iya ganin shi amma kana jinshi” Sharhamak

105.

“Idan zaka iya sanya mace tayi dariya, to zaka iya saka ta yin komai.” Sharhamak


106.

So ba abu bane da kake iya nemowa. So abu ne da ke iya nemoka. Sharhamak

107.

“Mu kasance kullum muna haduwa da junan mu da murmushi, domin shi murmushi shine mafarin So” Sharhamak

108.

“Mafi dadin sauti shine muryar macen da kake so" Sharhamak


Issuu converts static files into: digital portfolios, online yearbooks, online catalogs, digital photo albums and more. Sign up and create your flipbook.